Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Taron Shugabannin arewacin Najeriya don lalubo hanyar magance matsalar tsaron

Wallafawa ranar:

Masu sauraro Assalamu alaikum, Nura Ado Suleiman daga sashin Hausa na RFI ke muku maraba cikin shirin Mu Zagaya Duniya da ke waiwaye gami da zabar wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya gabata, domin bitarsu.

Wasu daga cikin jagororin Kungiyar Team New Nigeria a wani taronsu a Kano
Wasu daga cikin jagororin Kungiyar Team New Nigeria a wani taronsu a Kano © Abubakar Dangambo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.