Mu Zagaya Duniya
Martanin da gwamnan jahar Kaduna ya maida akan barazanar sace shi
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:22
Daga cikin muhimman labarun da shirin wannan makon ya waiwaya akwai martanin da gwamnan jahar Kaduna ya maida akan barazanar sace shi da kuma shugaban kasar.Sai kuma Tunisia, inda batun amincewa da samar da sabon kundin tsarin mulkin kasar yabar baya da kura, domin Amurka da ake kallo a matsayin jagorar dimukaradiya a duniya tace ba komai ke cikin wancan kundi ba face tauye hakkin ‘yan kasar.