Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

'Yan 13-13 sun kubutar da fursunoni da dama daga gidan yari a Sokoto

Wallafawa ranar:

Shirin Kida da Al'adu na wannan makon ya fara ne da batun ziyarar da 'yan kungiyar 13-13 da ke karkashin masana'antar fina-finai ta jihar Kano wato Kannywood suka kai zuwa wani gidan yari a jihar Kano.

Fitaccen mawaki a Najeriya Dauda Kahutu Rarara
Fitaccen mawaki a Najeriya Dauda Kahutu Rarara © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.