Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin tattalin arziki kan shirin kasashen duniya na rage hayaki mai guba

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba taron kasa da kasa kan Sauyin Yanayi a birnin Glasgow na kasar Scotland, da anniyar kasashen duniya na rage amfani da duk wani  makamashi dangin Manpetur da masana ke cewa na taimakawa wajen dumamar yanayi da gurbata muhalli, inda shirin yayi nazarin kan tasirin wannan lamari ga tattalin arziki.

Hakiyan Methene mai guba da masana'antu ke fitarwa na illa ga muhalli tare da haifar da sauyin yanayi.
Hakiyan Methene mai guba da masana'antu ke fitarwa na illa ga muhalli tare da haifar da sauyin yanayi. INA FASSBENDER AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.