Hana film din 'yan daba da 'yan daudu na ci gaba da janyo cece-kuce a Kannywood
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:01
A cikin shirin na wannan mako zaku ji yadda wata sabuwar dambarwa ta kunno kai a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood game da haramta fina-finan da ke magana kan harkokin daba ko kuma daudu.
Akwai mu da karin bayani kan sabon mukami da gwamnatin tarayyar Najeriya ta baiwa fitacciyar Jaruma Rahma Sadau.
Muna tafe da yadda hukumar hana cin hanci da rashawa ta EFCC ta chafke fitaccen dan daudun nan na Najeriya da aka fi sani da Bobrisky ko kuma Mommy of Lagos, wadannan dama wasu labaran na duniyar nishadi zasu zo muku a cikin shirin.
Sai ku biyo mu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu