Abin da ke hana fina-finan Najeriya karbuwa a Netflix
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:05
Shirin Dandalin Nishadi na wannan mako tare da Muhamman Salissou Hamissou ya kunshi bangarori da dama da suka hada da rashin ingancin fina-finai a masana'antar Kannywood da ke arewacin Najeriya, abin da ke hana jaruman na fina-finan Hausa samun karbuwa a kasuwar manhajar Netflix
Kazalika shirin ya tattauna kan bikin kaddamar da birnin Francophonie da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi a Viera County da ke arewacin birnin Paris don habbaka yaran Faransanci.
Kazalika za ku ji yadda Algeria ta jingine harshen Faransanci tare da rungumar Labarci da ta gada daga wurin iyaye da kakanni.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu