Yadda wani film din Najeriya yayi fice a dandalin Netflix
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:02
Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan makon tare da Mahamne Salisou Hamissou ya maida hankali ne kan yadda a karon farko aka samu wani film din Nollywood da ke shiryawa a Kudan Najeriya ya samu 'yan kallo sama da miliyan biyar da rabi a manhajar Netflix. Film din mai suna Black Book ya ja hankali 'yan kallo inda alkaluma suka nuna cewa an kalle shi a kasashe 69.
Shahararren mai shirya fina-finai da kuma bada umarni na kasar Editi Efiong ne ya shirya kuma ya bada umarnin film din.
Ku danna alamar sauti don kasasncewa tare da Mahamne Salisou Hamissou...
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu