Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Tattaunawa da Mawakin fin din Wasila guda cikin film din Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin fasahar Fina-finai da ke duba kan muhimman batutuwan da ke faruwa a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood baya ga tabo batutuwa masu alaka da kida da al'adu tare da Hauwa Kabir a wannan mako ya mayar da hankali kan tsaffin fina-finan da suka haska masana'antar ta Kannywood.

Wani shagon sayar da fina-finan Hausa a Jihar Kano.
Wani shagon sayar da fina-finan Hausa a Jihar Kano. AMINU ABUBAKAR / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.