Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa 2/2

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai tare da Hauwa Kabir ya cigaba da tattaunawa ne kan taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC da ya gudana a garin Zaria, dake jihar Kaduna.

Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna dake Najeriya.
Wani shogon sayar da faifan fina-finai a Kaduna dake Najeriya. AMINU ABUBAKAR / AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.