Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai, hauwa Kabir ta leka taron kara wa juna sani kan habaka harshen Hausa na kungiyar WTC  da ya gudana a Zaria, jihar Kaduna. Shirin ya gana da shehunan malaman da suka halarci taron. 

wani shagon sayar da fina finan Kannywood  Kano Najeriya
wani shagon sayar da fina finan Kannywood Kano Najeriya KAMBOU SIA / AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.