Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Kasim Kurfi: Kan rashin tsayuwar karfin naira

Wallafawa ranar:

Bayan yin bazata wajen farfaɗowa daga faɗuwar da yayi a watannin baya, kuɗin Najeriya ya fuskanci koma baya musamman a makon jiya, inda a kasuwar canjin bayan fage aka sayar da dala guda kan Naira 1,400.

Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi
Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi © dailytrust
Talla

Sai dai a wannan makon Nairar ta sake samun tagomashi inda aka sayar dalar Amurka guda kan kasa da naira dubu 1,300.

Ko me ya janyo rashin tsayuwar karfin Nairar, duk da irin matakan da bankin Najeriya ya ɗauka domin ba ta kariya? Tambayar kenan da muka yi Dr Ƙasim Kurfi, masanin tattalin arziƙi a Najeriyar.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar da muka yi da shi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.