Bakonmu a Yau
Abdou Jibo kan takunkumin da ECOWAS ta sanyawa Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:40
Kungiyar ‘Yan Nijar mazauna Cote d’Ivoire ta bukaci a cirewa Nijar takunkumai da aka kakaba mata sakamkon juyin mulki da sojoji suka yi, saboda halin kunci da hakan ya jefa su ciki.
Talla
Shugaban kungiyar ta Ho consei de Nijar a Cote d’Ivoire Alhaji Abdou Jibo ya yi wannan kira, yayin zantawa ta musamman da sashin hausa na RFI a Abidjan.
Amma ya fara yi wa Ahmad Abba bayani kan zamantakewarsu a kasar da ke mamba a ECOWAS.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu