Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ambasada Abubakar Cika kan ficewar Burkna, Mali da Nija daga ECOWAS/CEDEAO

Wallafawa ranar:

Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso sun sanar da ficewa daga cikin kungiyar ECOWAS sakamakon takunkumin karya tattalin arzikin da ta dora musu bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a cikin su. Kokarin sasantawa tsakanin kungiyar da sojojin wajen ganin an gaggauta mayar da mulkin farar hula a wadannan kasashe ya kasa haifar da da mai ido. Dangane da daukar wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon jami'in diflomasiyar Najeriya, Abubakar Cika, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Burkina, Mali, Nijar sun sanar da janyewa daga ECOWAS/CEDEAO.
Burkina, Mali, Nijar sun sanar da janyewa daga ECOWAS/CEDEAO. © KOLA SULAIMON / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.