Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yakuba Dan Maradi: Kan yadda Benin ta bude wa Nijar kofar safarar kayayyakinta

Wallafawa ranar:

Watanni biyar bayan daukar matakin dakatar da ‘yan kasuwar Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Benin ta yi na hana su amfani da tashar jiragen ruwan Cotonou, a karshe dai ta janye wancan matakin da ta dauka. 

Tashar jiragen ruwa ta birnin Cotonou a Benin.
Tashar jiragen ruwa ta birnin Cotonou a Benin. © Prospoer Dagnitche / AFP
Talla

Shugaban Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwan kasar Bart Van Eenoo, ya ce an dauki matakin ne saboda inganta yanayin ayyuka a tashar jiragen ruwa na Cotonou. 

Toh sai dai a zantawarsu da Khamis Saleh, Alhaji Yakuba Dan Maradi shugaban Kungiyar ‘Yan Kasuwa da ke shiga da kuma fitar da kayayyaki a Jamhuriyar Nijar, ya ce Benin ta makara wajen daukar wannan mataki da ta yi. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.