Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ambasada Cika a kan ganawar ECOWAS da shugaba Tiani na Nijar

Wallafawa ranar:

Tawagar kungiyar ECOWAS ta gana da shugabannin gwamnatin sojin Nijar da zummar tattauna yadda za'a mayar da mulki ga fararen hula kamar yadda kungiyar ta bukata da niyar cirewa kasar takunkumin karya tattalin arzikin da aka kakaba mata. Bayan ganawar da aka yi tsakanin tawagar dake karkashin jagorancin ministan harkokin wajen Togo Robert Doussey da Firaministan Nijar Ali Lamine Zein, ministan yace bangarorin biyu sun cimma matsayar da zasu gabatarwa shugabannin ECOWAS. 

Shugabannin kasashen yammacin Afrika a taronsu na 6.
Shugabannin kasashen yammacin Afrika a taronsu na 6. AFP - KOLA SULAIMON
Talla

AbdoulkarimIbrahim Shikal ya tattauna da Ambasada Abubakar Chika, tsohon jakadan Najeriya a Iran. Ga yadda zantawarsu ta gudana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.