Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Abdurrahman kan matakin sojin Nijar na soke yarjejeniyar bakin haure

Wallafawa ranar:

Kungiyar Turai ta bayyana matukar damuwarta da matakin da gwamnatin sojin Nijar ta dauka na soke yarjejeniyar hana baki bi ta cikin kasarta suna tsallakawa Turan, matakin da ake ganin zai bude kofa ga daruruwan bakin da ke neman barin Afirka daga yankin kudu da sahara. 

Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahmane Tchiani.
Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahmane Tchiani. AP
Talla

Ita wannan yarjejeniyar da tsohuwar gwamnatin Nijar ta kulla da kungiyar EU na dauke da makudan kudade. 

Kwamishiniyar Cikin Gida Ylva Johannsson ta ce tana fargabar hadarin da ke tattare da irin wannan tafiyar, wanda ke kai ga rasa dimbin rayuka. 

Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Dicko Abdurrahman na Jami’ar Zinder.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.