Ambasada Abubakar Cika-Kan halin da jamhuriyar Nijar ke ciki tun bayan juyin mulki
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
A Jamhuriyar Nijar, yau 26 ga watan Okotba, watanni 3 kenan da sojoji suka kifar da gwamnatin dimokuradiyyar da ke karkashin jagorancin Mohamed Bazoum, lamarin da ya sa kungiyar ECOWAS da kuma UEMOA suka kakaba wa kasar takunkumai da dama.
Yanzu haka dai wannan lamari ya jefa al’ummar kasar a cikin hali na kunci saboda rashin kudi da kuma rashin kayayyakin masarufi.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Ambasada Abubakar Cika, domin jin yadda yake kallon wannan rikici da kuma halin da Nijar ke ciki saboda wannan juyin mulki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu