Bakonmu a Yau
Mukhtar Abbas kan yadda ayyukan kungiyar ke samun nakasu a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:43
Kungiyar Agaji ta Medicins Sans Frontier ta bayyana damuwa akan halin da talakawan Jamhuriyar Nijar suka shiga, sakamakon takunkumin karya tattalin arzikin da kungiyar ECOWAS ta kakabawa kasar saboda juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar.
Talla
Kungiyar ta sanar da cewar takunkuman na matukar illa ga rayuwan fararen hula a cikin kasar, inda ta bukaci sake tunani akan lamarin.
Daraktan ayyukan kungiyar a Nijar, Muktar Abbas, ya yi mana tsokaci akai.
Danna alamar saurare donmin cikakkiyar tattaunawar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu