Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Mansur Isa Yelwa kan rawar da malaman Islama suka taka na shiga tsakanin ECOWAS da Nijar

Wallafawa ranar:

Masana siyasa na ci gaba da jinjinawa malaman addinin islamar Najeriya a kan matakin da suka dauka na bude kofar tattaunawa tsakanin kungiyar ECOWAS da sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar, domin kaucewa shiga yaki wanda ke iya yin illa ga talakawan yankin baki daya. 

Tutar kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka ta ECOWAS/CEDEAO
Tutar kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka ta ECOWAS/CEDEAO REUTERS - FRANCIS KOKOROKO
Talla

 

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna a kan wannan nasarar da malaman suka samu tare da Farfesa Mansur Isa Yelwa, masanin shari’a kuma malamin addini, lokacin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu. 

Danna alamar saurare don jin cikakkiyar tattaunawar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.