Bakonmu a Yau
Ambasada Kazaure: Kan shirin gwamnatin rikon kwarya a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:43
Kasar Algeriya ta gabatar da shirin kafa gwamnatin rikon kwarya na watanni 6 mai dauke da shugaban farar hula domin kawo karshen juyin mulkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar.
Talla
Wannan na daga cikin yunkurin kasar na kauce wa amfani da karfin soji da ECOWAS ke shirin yi domin mayar da gwamnatin farar hula.
Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon Ministan Ayyuka na Musamman a Najeriya, Ambasada Ibrahim Kazaure.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu