Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Dudu Rahama kan taron ECOWAS gabanin zaben shugabanninta

Wallafawa ranar:

Kungiyar kasashen yammacin Africa ta Ecowas zata gudanar da wani taro, wanda watakila ka iya zama na karshe kafin gudanar da zaben shuwagabannin ta, duk kuwa da zarge-zargen zama ‘yar amshin shatar kasashen yammaci da ake mata, musamman yadda ta dauki matakan kakabawa Mali takunkumai sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi, amma ta gaza daukar irin wannan mataki kan kasashen Burkina Faso da Guinea, lamarin da ya sa ake ganin shugabannin kungiyar na nuna son kai a aikin su.

Kungiyar kasashen yammacin Africa ta Ecowas zata gudanar da wani taro, wanda watakila ka iya zama na karshe kafin gudanar da zaben shuwagabannin ta.
Kungiyar kasashen yammacin Africa ta Ecowas zata gudanar da wani taro, wanda watakila ka iya zama na karshe kafin gudanar da zaben shuwagabannin ta. © wikipedia
Talla

Tohg sai dai a tattaunawar sa da Rukayya Abba Kabara ta yi da Alhaji Dudu Rahama, mai fashin baki kan al’amurran yau da kullum a Jamhuriyar Nijar ya ce tabbas kungiyar ta samarwa kasashen ta ci gaba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar ta su......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.