Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Pharmacist Ahmad Ibrahim kan fara amfani sabon rigakafin zazzabin Malaria

Wallafawa ranar:

Najeriya ta amince da fara amfani da sabon rigakafin zazzabin cizon sauro wanda jami’ar Oxford ta sarrafa, wanda tuni Ghana ta karba a makon da ya gabata.

Sauro dangin Anopheles da ke haifar da cutar zazzabin Malaria
Sauro dangin Anopheles da ke haifar da cutar zazzabin Malaria AFP
Talla

Matakin na zuwa ne yayin da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewa mutane dubu 600 ke mutuwa duk shekara sakamakon fama da cutar zazzabin na cizon sauro.

Dangane da sabon rigakafin zazzabin na Malaria, Nasiru Sani ya tattauna da Pharmacist Ahmad Ibrahim Umar tsohon shugaban kungiyar masana magunguna reshen jihar Kano a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.