Bakonmu a Yau
Nijar ta hana shiga da fitar da kaji bayan bullar cutar murar tsuntsaye
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:33
Mahukuntra a Jamhuriyar Nijar sun bayar da umurnin hana shiga da kuma fitar da kaji da sauran tsuntsaye masu fukafukai, bayan da aka tabbatar da bullar cutar murar tsuntsaye a wasu yankuna na kasar.
Talla
Matakin dai ya fara aiki ne daga ranar 3 har zuwa 24 ga wannan wata na janairu, kuma a cewar Dr Abdou Issako, babban darakta a ma’aikatar kare lafiyar dabbobi ta kasar, tuni aka dauki wasu matakai domin hana yaduwar cutar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu