Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

'Yan bindiga na kusantar kwaryar Kaduna

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya sun ce ‘Yan ta’adda da sauran masu aikata miyagun laifuka na kusantar birnin Kaduna, inda a dalilin hakan ake samun karuwar hare-hare da sace-sacen mutane a garuruwa da kauyukan da ke kusa da babban birnin jihar.

Hoton 'yan bindiga domin misali.
Hoton 'yan bindiga domin misali. © India TV News / PTI
Talla

Majiyoyin tsaro sun ce ‘yan ta’addan da ke addabar sassan da ke kusa da manyan yankunan birnin Kaduna sun shiga rudani ne saboda hare-hare da sojoji ke kaiwa maboyarsu a cikin dazuzzuka, abinda ya sanya su  matsawa kusa da garuruwa don gujewa kama su, a lokaci guda kuma suke ci gaba da tafka ta’asa.

Kan wannan matsala muka tattauna da wani mazauni a daya daga cikin yankunan da ke fuskantar barzanar tsaron.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.