Jamhuriyar Nijar za ta fara kidayar jama'a a watan Disamba
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun shirya fara kidayar jama’ar kasar, aikin da ya kamata a fara kafin karshen wannan wata na Disamba.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:04
Talla
A cewar mahukunta, aikin kidayar na wannan karo zai gudana ne a karkashin sabbin tsare-tsare na kimiyya.
Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Salissou Issa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu