Isa ga babban shafi
Wasanni

Alio Sallaou ne Sarkin Kokuwar Nijar a Yamai

Wallafawa ranar:

A ranar 4 ga watan Maris ne aka kammala wasan kokuwar gargajiya a birnin Niamey Jamhuriyyar Nijar, sai dai kokuwar ta bar baya da kura saboda rikici da aka samu a ranar karshe da ma koke da ‘yan kasar ke yi game da alkalancin kokuwar. A cikin shirin zaku ji Alio Sallaou na Damagaram ne ya lashe takobin kokuwar bayan Yacouba Adamou na Niamey da Musa Abdoullaye na maradi sun yi mutuwar tsaye lamarin da ya haifar da rikici wanda har ya kai a ka kasa bada takobin kokuwar a fili kamar yadda aka saba sai dai a gidan Minista.

Tawagar shugabannin kokuwar Zinder rike da takobin da dan wasansu Aliou Sallau ya lashe a Niamey
Tawagar shugabannin kokuwar Zinder rike da takobin da dan wasansu Aliou Sallau ya lashe a Niamey desahel.org
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.