Isa ga babban shafi
Najeriya - Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta tsawaita dokar hana hawa babura

Bayan kwashe watanni uku da haramta hawa babur a fadin jihar Kaduna a tarayyar Najeriya, yanzu haka gwamnatin jihar bayan nazarin da tayi dangane da bukatar jamian tsaro, ta sake tsawaita dokar har sai Baba ta gani.

Wasu dakarun Najeriya a babban sansanin sojin kasar dake Jaji a jihar Kaduna.
Wasu dakarun Najeriya a babban sansanin sojin kasar dake Jaji a jihar Kaduna. AP - AP Photo
Talla

A cikin watan Oktoban shekarar 2021 ne Al'umma da dama a jihar Kaduna da ke Najeriya suka  koka dangane da matakan da gwamnatin jihar ta dauka na dakile aikin 'Yan ta'adda a  jihar inda su ke ganin cewa matakan sunyi tsauri da yawa, kuma suke bukatar a sassauta. A lokacin ne  gwamnatin jihar ta hana hawa babura a fadin jihar har na tsawon watanni uku tare kuma katse layukan sadarwa a wasu sassan jihar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.