Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Za mu zartas da hukunci mai tsauri kan masu tada zaune tsaye a Kaduna - El Rufa'i

Wallafawa ranar:

Gwamnan Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya gana shugabannin rundunonin tsaro a jihar kan matsalar hare-haren ‘yan bindiga a wasu yankunan kudancin jihar, abinda ya kai ga kafa dokar hana fita a wasu kananan hukumomi.Gwamnan sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da hannu wajen tunzura rikicin kabilanci, abinda yace na daya daga cikin batutuwan dake rura wutar matsalar tsaro a Kudancin Kaduna.Wakilinmu Aminu Sani Sado na daga cikin ‘yan Jaridun da gwamnan ya gana da su bayan jagorantar taron gaggawar.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.