Isa ga babban shafi
Najeriya

INEC : Babu batun sake dage zabe a Najeriya

Shugaban hukumar zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega ya shaidawa Majalisar Dattawa cewa babu batun sake dage zabe daga ranar 28 ga watan Maris domin yin hakan ya sabawa dokar kasa. Jega ya amsa tambayoyin ‘Yan Majalisar tare da kare manufar hukumar zaben na yin amfani da fasahar sabuwar na’urar tantance masu kada kuri’a. Daga Abuja Wakilin RFI Aminu Ahmad Manu ya aiko da Rahoto.

Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega
Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

01:30

Rahoto: Farfesa Jega ya amsa tambayoyi a Majalisa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.