Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan gudun hijira a Najeriya suna cikin wani hali

Hukumomin bayar da agaji sun yi kashedi kan yadda gurbatar muhalli da rashin tsabta, ke barazanar barkewar wasu cutuka a sansanonin dubban 'yan gudun hijirar da ke kauracewa tashin hankali a yankin arewa maso gabacin Najeriya . Wakilinmu Shehu Saulawa daga Bauchi ya aiko da Rahoto.

Familles de Gwoza, dans l'Etat de Brono, déplacées par la guerre contre Boko Haram, en février 2014.
Familles de Gwoza, dans l'Etat de Brono, déplacées par la guerre contre Boko Haram, en février 2014. REUTERS/stringer
Talla

03:07

Rahoto: ‘Yan gudun hijira a Najeriya suna cikin wani hali

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.