Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammad Sani Inuwa Adam

Wallafawa ranar:

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon, yace akwai bukatar a sake zama a karo na uku domin kawo karshen rikicin kasar Syria wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama. Dangane da wannan kiran Faruk Muhammad Yabo ya tattauna da Malam Muhammad Sani Inuwa, wanda ya yi karatunshi a kasar Syria, kuma Malami a kwalejin koyar da Shari’ar musulunci da ke Kano a Najeriya.

Zaman taron sasanta rikicin Syria a Geneva
Zaman taron sasanta rikicin Syria a Geneva REUTERS/Brendan Smialowski/Pool (GERMANY)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.