Dandalin Fasahar Fina-finai
Sabbin Taurari da ke son shiga harakar Fim na Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Fasahar Fina-Finai ya tattauna ne game da ci gaban Fim na Hausa a Najeriya tare da duba yadda sabbin taurari ke samun hurumin shiga a dama da su a harakar Fim.