Dandalin Fasahar Fina-finai
Bankin tallafa wa Masana'antu ya tallafawa 'Yan Fim na Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:00
A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-finai za ku ji masu shirya Fim na Hausa sun samu tallafin Kudi daga Bankin tallafawa masana'antu domin samun ci gaban sana'arsu.