Idan masu saurare suna biye da shirin Ilimi hasken Rayuwa, a makon da ya gabata Shirin ya tattauna ne da Emmanuel Okekunle wani matashi a garin Jos Jahar Flato a Najeriya wanda ya ƙera jirgin sama mai saukar Ungula yana ajin farko na soma karatun sakandare tare da wasu kere keren fasaha da dama. Shirin ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya leƙa ne kuma Jahar Kano inda zaku ji wani matashi mai suna Idris Ibrahim Hassan da ya ƙera jirgin sama wanda ya raɗawa Suna “9ja Eagle” tsuntsun da ke kan tambarin Tarayyar Najeriya.
Talla
Hotunan jirgin sama da Idris ya kera a Kano Najeriya
{{ scope.counterText }}
{{ scope.counterText }}
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu