Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin Najeriya ya kera Jirgi yana ajin farko na Sakandare

Wallafawa ranar:

Shirin na Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da wani matashi Emmanuel Okekunle a Najeriya wanda ya kera jirgin sama mai saukar Ungulu a lokacin da ya ke soma karatun shi na Sakandare.

Emmanuel Okekunle Dan Najeriya wanda ya kera Jirgin sama mai saukar Ungulu da wasu kere-keren fasaha da dama
Emmanuel Okekunle Dan Najeriya wanda ya kera Jirgin sama mai saukar Ungulu da wasu kere-keren fasaha da dama Facebook profile
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.