Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Elharun Muhammed kan Antonio Guterres

Wallafawa ranar:

Tsohon Firaministan kasar Portugal Antonio Guterres, na gab da darewa kan mukamin Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya bayan kasashe 15, Mambobi a kwamitin tsaro na Majalisar sun jefa kuri’a a yau Laraba, in da ya zarce abokan takararsa wajen samun yawan kuri’u. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Elharun Muhammad kan kalubalin da ke gaban Guterres inda ya hau wannan kujera.

Antonio Guterres na gab da zama sabon sakataren MDD
Antonio Guterres na gab da zama sabon sakataren MDD REUTERS/Denis Balibouse/File photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.