Isa ga babban shafi
Yemen-Saudiya

An Bude Taro a Saudiyyar don Warware rekicin Yemen, 'Yan Houthi sun ki halarta

An bude taron kasashen larabawa yau lahadi a birnin Riyadh na Saudiyya da niyyar duba a’lamarin yakin kasar Yemen.Sai dai kuma bangaren Houthi, ‘yan tawayen Yemen dake neman kawar da Gwamnatin su sunki halartan wannan taro.Taron na zuwa ne yau lahadi, rana ta karshe cikin kwanaki biyar na tsagaita wuta domin kai kayan agaji ga mabukata dake Yemen.Shugaban Yemen Abd-Rabbu Mansour Hadi dake gudun hijira zai yi jawabi a taron na yau.Bayanai na nuna duk da tsagaita wuta da akayi anyi ta samun hare-hare a wasu sassan kasar ta Yemen. 

wani hari da sojan gamayya da Saudiyya ke jagoranta suka kai Sanaa na Yemen..
wani hari da sojan gamayya da Saudiyya ke jagoranta suka kai Sanaa na Yemen.. REUTERS/Mohamed al-Sayaghi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.