Isa ga babban shafi
FARANSA

Dakarun Faransa zasu kare kansu a Cote d’ivoire

KASAR Faransa ta ce dakarun ta zasu kare kansu, muddin aka kai musu hari a kasar Cote d’ivoire, bayan kasar ta bukaci shugaba Laurent Gbagbo ya janye dakarun sa daga kai duk wani hari kan magoya bayan shugaba Alassane Ouattara, zababben shugaban kasar.Ministan harkokin wajen kasar, Michelle Alliot Marie, tace ya zama wajibi ga kasashen duniya da su dauki mataki kan halin da ake ciki a kasar. 

REUTERS/Thierry Gouegnon
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.