Isa ga babban shafi
Najeriya

Adamawa: Ribadu ya koma PDP

Tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa Malam Nuhu Ribadu ya koma Jam'iyar PDP bayan ya yanki rajistar Jam’iyyar a mazabarsa da ke Bako a karamar hukumar Yola ta kudu. Kakakin Ribadun ya tabbatar RFI Hausa da sauya shekar.

Malam Nuhu Ribadu
Malam Nuhu Ribadu RFI Hausa
Talla

Wannan kuma ya tabbatar da rade radin da ake yi cewar shugabanin PDP na zawarcin tsohon jami'in na 'Yan Sandan don yi wa jam'iyar takarar Gwamna a zaben Jihar Adamawa da za'a yi ranar 11 ga watan Oktoba don maye gurbin Murtala Nyako da aka tsige.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.