Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Muhimman labarai a 2013

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya yi waiwaye adon tafiya ne inda ya diba muhimman abubuwan da suka faru a 2013 musamman rikicin Mali da Syria da Masar da Sudan ta kudu da Jamhuriyar tsakiyar Afrika da kuma Mutuwar Nelson Mandela.

Hoton Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu da aka nuna a birnin Paris
Hoton Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu da aka nuna a birnin Paris Reuters/Charles Platiau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.