Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Hafsat Ahmad Gusau

Wallafawa ranar:

A ranar Lahadi ne aka gudanar da jana’izar margiyi Nelson Mandela tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu a kauyan da ya taso mai suna Qunu. Sai dai yanzu haka babban abin da aka fi mayar da hankali akai shi ne, darussa ko abubuwan koyi a game da rayuwar marigayin, Hajiya Hafsat Ahmad Gusau, wata marubuciya kuma mai sharhin kan al’amurran yau da kullum a zantawarsu da Ramatu Garba Baba, ta bayyana wasu daga cikin abubuwa na koyi daga Mandela.

Mutanen Afrika ta Kudu a birnin Paris na Faransa suna juyayin mutuwar tsohon shugabansu Nelson Mandela
Mutanen Afrika ta Kudu a birnin Paris na Faransa suna juyayin mutuwar tsohon shugabansu Nelson Mandela REUTERS/Benoit Tessier
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.