Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Jana'izar Nelson Mandela

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya yakan tattauna muhimman labarai ne da suka mamaye duniya inda a karshen makon nan, shirin ya tattauna game da Tsohon shugaban Afrika ta Kudu Nelson Mandela da za'a yi Jana'izar shi a ranar Lahadi wanda ya mutu a ranar 5 ga watan Disemba.

Gawar Nelson Mandela Tsohon shugaban Afrika ta kudu da aka dauka a cikin wani jirgin Soja zuwa garin Qunu inda za'a binne shi.
Gawar Nelson Mandela Tsohon shugaban Afrika ta kudu da aka dauka a cikin wani jirgin Soja zuwa garin Qunu inda za'a binne shi. REUTERS/Jacoline
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.