Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rayuwar Nelson Mandela

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya wanda ke nazari akan muhimmin labaran da suka faru a duniya cikin mako ya tattauna akan rayuwar Marigayi Nelson Mandela wanda ya rasu yana da shekaru 95 a duniya. Shirin ya tabo muhimman batutuwa da dama.

Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu sanye da rigar yaki da cutar Sida ko HIV
Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu sanye da rigar yaki da cutar Sida ko HIV oryxmedia.co.za
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.