Shirin na Fasahar Fina-Finai ya tattauna ne game da inganci da kuma yunkurin samar da Makarantar koyar da Sana'ar shirya Fina-finai da gwamnatin Kano ke kokarin yi ta yadda Fina-Finan za su samu karbuwa dai dai da sauran Fina-Finai a duniya.