Kamaru
Mutanen Kamaru sun nemi a gyara tashar jiragen ruwa
Mazauna garin Garwa na ci gaba da bayyana damuwarsu dangane da yadda tashar jiragen ruwan birnin da aka gina fiye da shekaru 80 ta daina aiki baki daya. A can baya dai shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya yi alkawalin sake bude tashan ruwan da ke da matukar muhimmanci wajen samar da ci gaba ga yankin, sai dai har yanzu ba wani abu da hukumomin suka yi. Wakilinmu Abdullahi Sadou ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Mutanen Kamaru sun nemi a gyara tashar jiragen ruwa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu