Urgent published the Lahadi 17 Agusta 2014
‘Yan Sandan Amurka sun tarwatsa masu zanga-zanga a Missouri
‘Yan sandan Amurka sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa gungun masu zanga-zanga a garin Ferguson da ke cikin dokar hana fita a Jihar Mezuri, bayan Dan sanda ya bindige wani matashi bakar fata a makon jiya.
Close