Urgent published the Laraba 08 Feberairu 2012
‘Yan kasar Girka sun kona tutar kasar Jamus
Dubban Masu Zanga Zanga a kasar Girka suka kona tutar kasar Jamus, a ci gaba da yaki da tsuke bakin aljihun Gwamnati da kuma matsin lambar kasashen Turai.
Close