Isa ga babban shafi
Europa League

Sevilla ta lashe kofin Europa na 2015

Kungiyar Sevilla FC ta Spain ta sake lashe kofin europa Lig a karo na hudu bayan ta doke Dnipro ta Ukraine ci 3 da 2 a wasan karshe da suka fafata a daren jiya Laraba Carlos Becca ne ya jefa wa Sevilla kwallaye biyu a raga. Karo na biyu a jere da jere ke nan Sevilla na lashe kofin, bayan ta taba lashe kofin karo biyu a jare da jere a shekaru 10 da suka gabata.

Karo na hudu ke nan Sevilla na lashe kofin Europa
Karo na hudu ke nan Sevilla na lashe kofin Europa Reuters / Carl Recine
Talla

Lashe kofin yanzu ya ba Sevilla nasarar tsallakewa zuwa gasar zakarun Turai kai tsaye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.