Isa ga babban shafi
wasanni

Mertens ya mutu, bayan ya kamu da bugun zuciya

Dan wasan Belgian Gregory Mertens ya mutu a yau alhamis, kwana uku bayan ya samu bugun zuciya a lokacin da kulob din da yake bugawa wasa, Lokeren ke karawa da Genk a ranar lahadi data gabata.Likitoci sunyi iya kokarin su domin ceto Mertens, sai dai rai yayi halin sa

Fadar Masarautar Belgium
Fadar Masarautar Belgium REUTERS/Francois Lenoir
Talla

Mai tsaron gida mertens mai shekaru 24 ya shiga cikin wani hali bayan ya zube a fillin wasa mintoci 20 da fara wasan

Mertens ya fara wasa ne a wani kulob din Belgian Anderlecht kafin ya koma Lokeren a Janairu shekrara da ta gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.