Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Hazard ne gwarzon Ingila

Dan wasan Chelsea Eden Hazard ne ya lashe kyautar gwarzon dan wasan Ingila na bana, wanda kungiyar kwararrun ‘yan wasa ke bayarwa a kasar. Hazard dan kasar Belgium ya jefa wa Chelsea kwallaye 18 a bana tare da taimakawa kungiyar lashe kofin kalubale.

Kocin Chelsea JKose Mourinho yana magana da Eden Hazard
Kocin Chelsea JKose Mourinho yana magana da Eden Hazard REUTERS
Talla

Yanzu haka Chelsea na jiran dan lokaci ne ta yi bikin lashe kofin Firimiya a bana, wanda shi ne karon farko tun 2010.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.